Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Nuhu Ribado, Yau Darazo, Alake da wasu mutane 6 a matsayin masu ba shi shawara ta musamman.
Sanatan Ben Murray Bruce ya kwararawa Bola Tinubu yabo, ya caccaki tsofaffin Shugaban Najeriya. Bruce ya na jin dadin yadda Tinubu ya dauko mulkinsa a yanzu.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa tana aiki ba dare ba rana domin tabbatar da ɗaliban Najeriya sun fara samun rancen kuɗin da babu kuɗin ruwa a watan Satumba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da gwamnan babban bankin kasar, CBN, Godwin Emefiele bisa zargin badakala da kuma daukar nauyin ta'addanci a kasar.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya rattaɓa hannu kan kudirin bai wa daliban Najeriya rancen kuɗi ba bu kuɗin ruwa a ciki, mako biyu bayan hawa mulki.
Gwamnatin Tarayya ta gargadi 'yan Najeriya game da hadarin da ke tattare da cin naman ganda a halin da ake ciki. Gargadin wanda Ma'aikatar Noma da Raya Karkara.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emefiele a ranar Juma'a 9 ga watan Yuni, 'yan kasar sun dade suna jiran wannan rana.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ci gaba da zaman nema shawara daga masu ruwa da tsakin kasar nan, wannan karun ya gana ne da Sarakuna daga sassan ƙasa.
Maryam Abacha, mai dakin marigayi tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Sani Abacha ya bayyana cewa ko kadan ba ta kewar fadar shugaban kasar Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari