Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin, 2 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin murnar zagayowar ranar ‘yancin kai. Bikin zai kasance irinsa na biyu.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya soki matakin wasu hukumomin gwamnatin tarayya da ake zargin sun fara zaman sulhu da 'yan ta'adda a jihar.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta ayyana ranar Laraba, 27 ga watan Satumba, 2023a matsayin ranar hutun shagalin Maulidin Annabi Muhammad SAW na 1445/2023.
Kungiyoyin kwadago sun umarci dukkan kawayensu da rassansu na jihohi su rufe harkokin tattalin arziƙin Najeriya daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba, 2023.
Babban jam'iyyar hamayya na ƙasa watau PDP ta yi zargin cewa akwai wani abu a ƙasa dangane da wutar da ta laƙume wasu kayayyaki a Kotun Ƙolin Najeriya.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya sake maida martani mai ɗumi ga gwamnatin tarayya, yace yana da kwararan hujjoji da shaidun tattaunawar sirri da yan bindiga.
Sabon mukaddashin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya shiga Ofis tare da mataimakan gwamna 4 yau Jumu'a a birnin Abuja bayan naɗin da Tinubu ya musu.
Femi Adesina, kakakin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana wasu daga cikin coci-coci da jam'iyyar PDP da wasu na jikin Buhari a matsayin makiyansa.
Shugaban ƙungiyar kwadago TUC, Festus Osifo, ya bayyana abinda Ministan Kwadago, Simon Lalong, ya gaya musu game da batin mafi karancin albashin ma'aikata.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari