Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, na jagorantar taron majalisar zartarwa ta ƙasa FEC a Villa bayan rantsar da sabbin manyan sakatarori takwasa da ya naɗa.
Shehu Sani, tsohon sanata na Kaduna ya yi kira ga yan Najeriya su rika yi wa yan uwansu maza da mata masu fama da lalurar asthma addu'a yanzu da hunturu ya shigo.
Nyesome Wike, ministan babban birnin tarayya Abuja, ya ce yan Najeriya suna murna kuma sun gamsu da abubuwan da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke gudanarwa.
Sanata Kashim Shettima, na jan ragamar taron majalisar tattalin arzikin ƙasa (NEC) karo na hudu bayan rantsar da Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Ƙungiyoyin kwadago sun bayyana cewa za su bijirewa matakin gwamnatin tarayya na rage kudin da aka ware domin karin albashi ga ma'aikatan gwamnatin tarayya.
Gwamnatin Shugaba Tinubu ta kaddamar da wani shiri na bayar da bashin naira dubu hamsin ga kanan da matsakaitan 'yan kasuwa har mutum miliyan 1.5.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa manufar canza kuɗin da gwamnatinsa ta yi shi ne toshe hanya mafi sauƙi wajen samun mulki a Najeriya.
Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya su na da wahalar shugabanta, yake cewa shi idan ya ba mutum mukami, ya na kyale shi ne ya sauke nauyin da aka daura masa.
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima na ganawa da Alhaji Aliko Ɗangote, Tony Elumelu da wasu kusoshin ɓangaren masu zaman kansu a Aso Villa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari