Shugaba Tinubu Ya Yi Magana Kan Ciyo Bashi, Ya Bada Sabon Maslaha

Shugaba Tinubu Ya Yi Magana Kan Ciyo Bashi, Ya Bada Sabon Maslaha

Shugaba Bola Tinubu ya sha alwashin dakatar da dogaro da Najeriya ke yi wurin ciyo bashi don yin ayyukan kasa.

Ya yi alkawarin kawo karshen kashe kudi wurin biyan bashi da kasar ke yi duba da kankanin kudin shiga da gwamnati ke da shi, ThisDay ta rahoto.

Shugaban kasar ya yi wannan jawabinsa yayin kaddamar da kwamitin shugaban kasa na nazarin kudi da sauye-sauyen dokokin haraji.

Dakaci karin bayani ...

Asali: Legit.ng

Online view pixel