Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugabannin kungiyoyin kwadago sun ce za su tattauna da mambobinsu bayan ganawarsu da tawagar gwamnatin tarayya a ranar Laraba, 15 ga watan Nuwamba.
Rahotanni sun bayyana cewa ana zargin wasu 'yan kasar China da laifin kashe Emmanuel a kasar Philippines a Oktoba, 2023. Sannan ana neman N35m don dawo da gawarsa.
Majalisar dattawan Najeriya ta buƙaci kungiyoyin kwadago na ƙasa su hakura su janye yajin aikin da suka fara domin nuna suna kishin ƙasa da bin doka da oda.
Tsohon ministan kuɗi a Najeriya, Dakta Onaolapo Soleye ya rasu da sanyin safiyar ranar Laraba, 15 ga watan Nuwamba, 2023 yana da shekaru 90 a duniya.
Ta hanyar gabatar da kudirin gaggawa da ya shafi kasa, dan majalisar ya gabatar da bukata ga shuwagabannin majalisar da su gaggauta kawo karshen yajin aikin.
Ofishin mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro ya kira taron hahhwa da shugabannin kungiyoyin kwadago na NLC da TUC kan yajin aikin da suka fara.
Mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribaɗu, yaa roki yan kwadago su hakura su janye yajin aikin da suka shiga, ya ce an kama maharan Ajaero.
Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayya ta dauki gagarumin mataki don dakatar da yajin aikin sai baba ta gani da kungiyar kwadago suka shiga a ranar Litinin.
Mutane su na ta tofa albarkacin bakinsu ganin yadda ake ta ruwan mukamai ba. Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya cigaba da nade-naden mukamai a gwamnatinsa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari