Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa tana aiki ba dare ba rana domin tabbatar da ɗaliban Najeriya sun fara samun rancen kuɗin da babu kuɗin ruwa a watan Satumba.
Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu akan dokar ba wa dalibai rancen kudi don yin karatu a kasar, dokar za ta ba dalibai dama da ba su da karfin yin karatu.
Wata matashiya 'yar bautar kasa a Najeriya ta yi abin a yaba inda ta shirya dawo da kudin alawus da aka biya ta N330,000 madadin yadda aka saba biyansu N33,000
Kungiyar NLC ta ‘yan kwadagon kasar nan za ta shirya yajin-aiki saboda tashin farashin man fetur. Mun kawo Kungiyoyin ma’aikata da suka yi biyayya ga 'Yan NLC.
Kungiyar Dalibai ta Najeriya ta bayyana abubuwan da ya kamata gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi don samar da ingantacciyar rayuwa ga 'yan Najeriya.
Ministan ilimi a gwamnatin Buhari Malam Adamu Adamu ya bayyana cewa baya da ilimin komai a bangaren ilimi lokacin da shugaban kasa ya ba shi mukamin ministan.
Wata daliba yar shekaru 16 ce ta fi kowa cin jarrabawar JAMB a wannan shekarar kamar yadda ya zo a wata sanarwar da aka fitar a gidan gwamantin jihar Anambra.
Uwar gidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, ta jadda shirin maigidanta na ganin kowane ɗan Najeriya ya samu nagartaccen ilimi duk da ya kusa sauka.
Hukumar shiya jarrabawar UTME ta JAMB ta bayyana cewa, za ta saki sakamakon jarrabawar UTME da aka rubuta a makon da ya gabata cikin watan Afrilun wannan 2023.
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari