Babban kotun tarayya
Kwamared Philip Shaibu ya yi rashin nasara a gaban babbar kotun tarayya mai zama a Abuja a kokarin dakatar da majalisar dokoki daga yunkurin tsige shi a jihar Edo.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta ki amincewa da bukatar neman beli da shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya gabatar.
Hukumar EFCC ta sake bankado da maganar karkatar da kudin makamai da ake zargin tsohon shugaban PDP, halliru Bello a mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin Kano ta yi fatali da ƙarar da aka nemi haramtawa Abba Kabir Yusuf naɗa kwamitocin riƙo kwarya a kananan hukumomi 44.
Babbar kotun tarayya mai zama a Osogbo, bababan birnin jihar Osun ta umarci a garkame makusancin gwamna Adeleke a gidan yari kan tuhume-tuhume 10.
Rundunar 'yan sanda ta gurfanar da tsohon shugaban bankin NIRSAL, Aliyu Abdulhameed a gaban kotun tarayya da ke Abuja bisa zarginsa da aikata laifuffuka 10.
Wata kotun majistare mai zamanta a Iyaganku, jihar Oyo ta garkame wani likitan bogi da aka gurfanar a gabanta bisa zargin ya kashe majinyaci ta hanyar yi masa allura
Wata kotun majistare da ke zama a Ado-Ekiti ta umurci wani magidanci da ya daina yiwa matarsa magana na tsawon makonni biyu har zaman kotu na gaba.
Hukumar EFCC ta sake gabatar da wata hujja a gaban kotu wadda ta bayyana yadda tsohon gwamnan CBN, Emefiele ya ba kamfanin matarsa kwangilar biliyoyin Naira.
Babban kotun tarayya
Samu kari