Babban kotun tarayya
Kotun da ke zamanta a unguwar Ikeja ta jihar Legas ta yankewa jarumin fina-finan Nollywood, Olanrewaju James, wanda aka fi sani da Baba Ijesha hukuncin daurin.
Jihar Kogi - Wata kotun majistare da ke zamanta a jihar Kogi, a ranar Alhamis, ta saki wasu ‘yan rajin kare hakkin bil’adama guda biyu, da jihar yiwa hukuncin.
Har yanzun dai rikicin jam'iyya PDP ƙara tsananta yake yayin da babbar Kotun tarayya ta soke cancantar ɗan takarar gwamnan jihar Delta, ta umarci a ba na biyu.
An yi karamar dirama a yayin zaman kotu kan shari'ar, Sheikh Abduljabbar Kabara, a ranar Alhamis yayin da lauyan malamin, Dalhatu Shehu ya fice ya bar kotun.
A zaman Kotu na yau Alhamis, ta umarci a cigaba da tsare Sanata Ekweremadu da matarsa a gidan Yari, ta kuma amince wanda abun ya shafa ba karamin yaro bane ba.
Mun kawo sunayen wasu daga cikin shahararrun mutanen da ke tsare a gidan gyaran halin Kuje baya ga wasu manyan 'yan siyasa Abba Kyari da Abdulrasheed Maina.
Da alamu wasu manyan fursunoni a gidan yari na Kuje da ke Abuja sun tsere a harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a daren ranar Talata 5 ga watan Yulin 2022.
Wani matashin ɗan shekara 35 a duniya zai bakunci lahira ta hanyar rataya bayan babbar Kotun Jos ta gamsu da hujjojin cewa shi ya yi ajalin budurwarsa a 2016.
Za a ga duka jerin Alkalan Alkalan da aka yi a tarihi daga 1958-2022 da yadda suka kare a Najeriya. Daga ciki za a ji akwai wadanda aka nemi a kora daga aiki.
Babban kotun tarayya
Samu kari