Babban kotun tarayya
Duk da ya yi martani a dokance kan zarge-zargen da ake masa, mataimakin gwamnan Oyo, ya garzaya Kotu, inda ya roki ta yi dokar da zata hana shirin tsige shi.
Baya. kwashe fiye da watanni biyu a tsare, ɗanajalisar tarayya, Honorabul Farah Dagogo, ya samu Beli a hannun babbar Kotun jihar Ribas da safiyar nan ta Talata.
Wata babbar kotun tarayya dake Legas ta ki sauraron kararrakin lauya mai suna Malcolm Omirhobo sakamakon bayyana da yayi a gabanta da shigar bokaye don shari'a.
Bayan rantsarda sabon muƙaddashin alƙalin alaƙalai na kasa, wasu bayanai da suke a takarsunsa ya jawo tambayoyi musamman batun fara karatun sa na Firamare.
Mai shari’a Binta Nyako, a hukuncin da ta yanke a ranar Talata, ta ce batun cin zarafi ne ga tsarin kotun da kuma yunkurin kawo cikas ga ci gaba da shari’a kan
Rashin lafiya da matsalar mantuwa ta sa dole Tanko Muhammad ya sauka daga CJN, ya yi ta fama da larura, har abin ya fara bayyana a wajen gudanar da aikinsa.
Majiyoyi masu karfi sun ce akasin tunanin da ake na cewa Tanko yayi murabus da kansa ne, tirsasa shi aka yi daga cikin manyan jami'an tsaro da jami'an gwamnati.
A yau ne aka tashi da labari mai daukar hankali, babban jojin Najeriya, mai shari'a Tanko Muhammad ya yi murabus daga aikinsa sabida wasu dalilai masu karfi.
Kungiyar malaman koyon Larabci da addinin Islama na Najeriya (NATAIS) ta bukaci makarantu a fadin kasar da su mutunta hukuncin kotun koli kan amfani da hijabi.
Babban kotun tarayya
Samu kari