Babban kotun tarayya
Sanata Emmanuel Bwacha na jam'iyyarAll Progressives Congress (APC) ya yi biyu babu, ya rasa kujerarsa na Sanata a ranar Alhamis, 10 ga watan Nuwamba, 2022.
Wata kotun shari'a dake zamanta a unguwar Magajin Garin jihar Kaduna ta jefa wani matashi kurkuku kan laifin satan burodi tare da cakawa mai burodin wuka..
Matashin Kano kuma mawakin bege, Sharif Aminu Da aka yankewa hukuncin kisa a baya ya shigar da kara kotun kolin Najeriya bayan shan kaye a kotun daukaka kara.
Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da zaben fidda dan takarar gwamna na jam’iyyar LP jihar Enugu, ta yi umurnin sake sabon zabe cikin kwanaki 14.
sanatan dai ya gufarnar da shugaban ne a gaban kuliya kan zargin cireshi ba bisa ka'iada ba, kamar yadda takardar karar da ya shigar a gaban kotu ta nuna a jiki
Wani fitaccen lauya a birnin Legas ya ba Abdulrasheed Bawa shawarin abin da ya kamata ya yi tun bayan da aka ba shi umarnin mika kansa ga magarkama ta Kuje.
Shugaban hukumar hana almundahana da waɗaka da dukiyar gwamnati (EFCC), Abdulrasheed Bawa, yace tuni ya ɗaukaka kara game da hukuncin da Kotu ta yanke kanshi.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yanke hukuncin tura shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, gidan yari ne saboda saba wa umurnin da kotu a baya.
Kotun Abuja ta umurci sifeto janar yan sanda ya gaggauta damke shugaban na hukumar yaki da in hanci da rashawa, AbdulRasheed Bawa, bisa raina mata hankali.
Babban kotun tarayya
Samu kari