Babban kotun tarayya
IGP Usman Alkali Baba, ya sanar da kotu cewa babu wani korafi kan ‘Dan takarar shugaban kasa na a APC, Ahmed Tinubu, dake gaban ‘yan sanda a ko ina a kasa.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta sanar da babbar kotun tarayya dake Kano cewa AA Zaura, ‘dan takarar kujerar sanatan Kano a jam’iyyar APC yaki bayyana a kotu.
Kotun daukaka kara a ranar Juma'a ta amince da bukatar gwamnatin tarayya na hana aiwatar da dokar babbar kotun tarayya ta ranar 13 ga Oktoba cewa a saki Kanu.
Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja ta soke hukuncin da mai shari'a Iyang Ekwo na babbar kotu ya yanke a ranar 8 ga watan Maris na koran gwamna David Umahi
Za a ji cewa Mazi Nnamdi Kanu yana ganin tsare shi da ake yi alhali kotu tace a fito da shi, ya sabawa kundin tsarin mulki na 1999 da aka yi wa garambawul.
Hukumar yaki da rashawa, EFCC, a ranar Laraba ta sake gurfanar da dakataccen Akanta-Janar na Tarayya, Ahmed Idris da wasu mutum uku kan zargin damfara ta N109.5
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Umuahia, jihar Abia ta umurci gwamnatin tarayya ta mayar da Nnamdi Kanu inda suka dauko shi a kasar Kenya a watan Yunin 2021
Kotun majistare ya bada umarni a tsare ‘dan takaran LP. Alkali ta saurari zargin da ake yi wa Linus Okorie, ta kuma bada umarnin a tsare ‘dan takaran a kurkuku.
Wata shaida mai suna Hajiya Fatima ta sanar da babbar kotu dake zama a Zaria cewa wadanda suka yi garkuwa da ita sun baya N2k kudin mota bayan sun amsa N6m.
Babban kotun tarayya
Samu kari