Babban kotun tarayya
Justis Binta Nyako ta kotun Abuja, ta umurci hukumar tsaro ta farin kaya da ta bari Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar yan awaren IPOB da ya sauya kayayyakinsa.
Gwamnatin Najeriya ta sake shigar kararraki kan Nnamdi Kanu. Ta ce ta sake kwaskwarima kan tuhumar da ake yiwa Nnamdi Kanu tun bayan kamo shi daga kasar waje.
Kotu a Abuja ta bayyana matsayar ta na hana wasu ma'aikata shiga ofis ciki har da wasu manyan jami'ai saboda sun yi makaran zuwa aiki da sanyin safiya. Sun fusa
Wani matashi, Steven Jiya, ya cinna wa mahaifiayarsa, Mrs Comfort Jiya, tsohuwar shugaban makarantar gwamnati na mata da ke Sabon Wuse da Kwallejin Kimiyya ta M
Dan takarar APC a zaben gwamnan Anambra ya bayyana matsayarsa kan hukuncin kotu kan soke shi cikin masu takara a zaben gwamnan Anambra da ya gudana a jihar.
Wata kotu a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa, ta soke kasancewar dan takarar jam'iyyar APC a zaben da ya gudana a jihar Anambra. Kotun ta bayyana da
Wasu mutum biyu a jihar Bauchi sun maka tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Kalu, kan ƙin bayyan shaawar tsayawa takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023.
Hukumar yaki da rashawa, EFCC a ranar Juma’a ta gurfanar da tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode, bisa zarginsa da amfani da takardun asibiti
Hon. Justice G. M Kamyal na babbar kotu ta 9 na West of Mines da ke Jos, jihar Filato, ya fallasa yadda wani lauya ya yi yunkurin kai masa cin hanci har gida.
Babban kotun tarayya
Samu kari