Babban kotun tarayya
Birnin Calabar - Babbar kotun jihar Cross River ta garkame wasu ma'aikatan banki biyu kan laifin satan kudi daga asusu bankin wani kwastoma da ya mutu a jihar.
Kotu ta bada umurnin tasa keyar tsohon shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da rashawa jihar Kano, Muhyi Magaji Rimin Gado, kurkuku ranar Juma'a, 29 ga Afrilu
Kotun Koli ta tabbatar da hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara game da ingancin zaɓen fidda gwani da jam'iyyar APC ta gudanar a zaɓen gwamnan jihar Anambra da ya kammalu
A ranar Alhamis, wata kotun majistare da ke Ile-Ife cikin Jihar Osun ta daure wani tsohon shugaban daliban Jami’ar Obafemi Awolowo a gidan gyaran hali bisa zarg
Wasu yan daba fiye da 30 sun kawo cikas a kotu yayin da ake sauraron shari'ar taron zaben shugabannin mazabu, kananan hukumomi da Jiha ta jam'iyyar APC a babban
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta tsige shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Ebonyi bisa gano cewa ya saɓa sharuddan zaɓen PDP.
Kotun koli ta tarayyan Najeriya ta tabbatar da hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara kan tsohon daraktan hukumar yan fansho ta ƙasa, John Yakubu, na zaman gidan Yari.
Maitama, Abuja - Babbar kotun tarayya dake Abuja ta yi watsi da laifuka takwas cikin goma sha biyar da gwamnatin tarayya ke tuhumar Mazi Nnamdi Kanu, da su.
Kotu ta yanke hukunci kan karar da aka shigar kan Shahrarren matashin ke ikirarin bai yarda da Allah ba, dan asalin jihar Kano, Mubarak Bala, ranar Talata.
Babban kotun tarayya
Samu kari