Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta ce ambaliya na iya shafar garuruwa 1,249 a jihohi 30 da Abuja, ta bukaci daukar matakan kare rayuka da dukiyoyi. Jihohin sun hada da Adamawa.
A yau ne attajirin dan kasuwa, wanda ya yi suna a Afrika da sauran sassan duniya, Alhaji Aliko Dangote ta cika shekaru 68 da haihuwa, Legit ta tattaro bayanansa.
Ma'aikatar yada labaran Najeriya ta karyata labarin da ke cewa Ministanta, Mohammed Idris ya nemi a yi fatali da kalaman gwamnan jihar Borno kan rashin tsaro.
Kasar Amurka ta yi korafi bayan Najeriya ta hana shigo da wasu kayayyakinta guda 25. Hakan na zuwa ne bayan Donald Trump ya kakaba wa Najeriya haraji.
Salnata Ali Ndume ya ce yadda Bola Tinubu ke nada mukamai ya saba dokar kasa da tsarin mulki. Ndume ya ce ba ya jin tsoron yadda za a zage shi kan maganar da ya yi.
Kungiyar masu matatun mai ta kasa CORAN ta ce farashin litar fetur zai iya dawowa kasa da N400 wato N350 idan farashin danyen mai ya dawo Dala 50 a kasuwar duniya.
Cibiyar bunkasa masana'antu masu zaman kansu CPPE ta gargadi gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu kan kokarin hana shigo da kayan sola Najeriya daga waje.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi addu'ar Allah Ya gafarta wa fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh AbdulAziz Dutsen Tanshi.
Shugaban kasar Amurka, Donlad Trump ya bayyana sanya sababbin harajin kaya a kan wasu ƙasashen duniya, a kokarinsa ya tattaro wa kasar karin kudin shiga.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari