Gwamnatin Najeriya
Kungiyar kwadago ta ce za a fara zanga zangar karin kudin sadarwa a ranar 4 ga Fabrairu da misalin karfe 7:00 na safe a ofisoshin NCC ko majalisun jihohi.
Hukumar FIRS ta ce ta tatso kudin shigar Naira Tiriliyan 21.6 ta haraji a 2023. Hakazalika, hukumar ta shaida cewa tana son tara Naira tiriliyan 25 a 2025.
Matar shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu ta gaisa da dalibai tana musu nasiha da kishin kasa. Matar Tinubu ta ba da mamaki yayin da ta fito a mota ta gaisa da dalibai
Mutanen yankin Watuolo a karamar hukumar Ado na jihar Benue sun fito cikin dare sun yi farautar masu lalata wutar lantarki a Najeriya, an kama mugu guda daya.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da wasu kudi ya haura Dala biliyan daya da ya karbo daga bankin raya kasashen Afrika da zummar gyara matsalar wutar lantarki.
Rundunar 'yan sandan Kano ta bayyana cewa za ta saka kafar wando daya da duk wani jami'inta da aka gano ya na karbar na goro a titunan da ke fadin jihar.
Kamfanin jirgin sama na Max Air ya tabbatar da cewa jirginsa ya samu hatsari a lokacin da ya ke dab da sauka a tashar Malam Aminu Kano,amma ba a samu asarar rai ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na shirin koro yan Najeriya 5,144 gida saboda aikata laifuffuka da karya dokokin shige da fice, Najeriya za ta dauki mataki.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta tara kudin shiga kusan Naira biliyan 2.4 daga shirin rijistar aure da aka bullo da shi a ma'aikatar harkokin cikin gida.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari