Gwamnatin Najeriya
Hukumar aikin dan sanda ta PSC ta sanar da korar wasu jami'ai bakwai saboda halin rashin da'a a ranar Talata 4 ga watan Oktoban wannan shekarar da ake ciki.
Hukumar kula da talla na Najeriya, ARCON, ta ce ta shigar da kara kan kamfanin Meta Platforms Incorporated (masu Facebook, Instagram da WhatsApp) da wakilin ta
Gwamnatin Tarayya ta nada Aminu Umar-Sadiq a matsayin sabon Shugaban NSIA, Uche Orji ya bar Nigeria Sovereign Investment Authority (NSIA) bayan cikar wa'adinsa.
Babban limamin Cocin Living Stone da ke Jos, Bishop Jonas Katung ya zargi tsohon Sakataren Gwamnatin Najeriya, Babachir Lawal da gaza kare hakkin kiristoci.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana kadan daga abubuwan da ya shirya idan ya gaji kujerar Buhari bayan zaben 2023.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Accord ya bude wasu daga kudurorin da ke ransa kuma ya shirya yiwa 'yan Najeriya idan ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa
Gwamnatin Najeriya ta ware ranar Litinin, 3 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutun ma'aikata a kasar a murnar da ake na ranar samun 'yancin kai na Najeriya.
Abuja - Gwamnatin tarayya ta karbi bashin N1 trillion domin biyan kudin tallafin man fetur a shekarar nan, Dirakta Janar na ofishin manejin basussuka DMO..
Gwamnatin Najeriya ta ce, babu wata jiha a Najeriya da ke da ikon mallakar makamai masu sarrafa kansu kamar dai bindigogi kirar AK47, TheCable ta ruwaito...
Gwamnatin Najeriya
Samu kari