Gwamnatin Najeriya
Alamu sun ce Kungiyar gwamnonin kasa ta NGF za tayi shari’a da gwamnatin tarayya a kan bashin Paris Club. Gwamnatin Tarayya ta dabo ruwan dafa kanta da Jihohi.
Mun tattaro muku adadin talakawan dake rayuwa a jihohin dake yankin Arewa maso gaashin Najeriya. Jihohin sun hada da Gombe, Yobe, Taraba, Bauchi, Borno, Adamawa
Batun harrufan larabci da aka yi rubutun ajami lamari ne da ya aka dade ana mahawara kan shi a inda wasu ke masa kallon alamar addinin musulunci ta mamaye kasar
Za a shimfida bututun gas tun daga jihar Kogi zuwa Kaduna, har Kano, idan aikin nan ya tabbata, Sarkin Kano yace wannan zai taimaki Arewa da fadin Najeriya.
Antoni janar kuma Ministan shari’a na Najeriya, Abubakar Malami, ya sanar da cewa tun bayan hawa mulkin Buhari, an kwato $1 biliyan daga hannun mahandamaa.
Akwai fiye da gangunan danyen man fetur Biliyan 1 a Kolmani. Rijiyoyin man za su jawo Naira Tiriliyan 32 suka shiga asusun tarayya idan aka fara hako arzikin.
Gwamnatin Amurka ta dawowa da Najeriya kudi har $20 miliyan daga cikin kudin da Abacha da mukarrabansa suka sata. Tace a aiwawatar da manyan ayyuka 3 dasu.
Gwamnatin tarayya karkashin ma’aikatar jin kai da walwalar ‘yan kasa, ta kara N30 kan kowanne kwano daya na abincin daliban firamare wanda a baya yake N70.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewaa, kasa da makonni biyu jiragen kasan Abuja zuwa Kaduna zasu dawo aiki. Ministan Sufuri, Mu’azu Sambo ya sanar da hakann.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari