Gwamnatin Najeriya
Yayin da ake tsaka da rikici tsakanin gwamnatin Najeriya da ASUU kan batun kudin albashi, sai ga kishiyar kungiyar, CONUA ta fara batun maka gwamnati a kotu.
kungiyar malamn jami'oi ta ASUU ta sanar da kudirinta na sake yin zanga-zangar lumana sai mama ta gani sabida yadda gwamnatin tarayya taki biyansu albashi ba.
Wani lauya mazaunin garin Onitsha, Dakta Jezie Ekejiuba, ya maka Atiku Abubakar a gaban kotu. Ya kara da gwamnatin tarayya har da INEC da ta bar Atiku takara.
Daga cikin jihohin Najeriya 36, shida ne kawai suka taba samar da kakakin majalisun jiha mata tun bayan samun yanci a 1999, kudu na da 5 yayin da arewa ke da 1.
Ma'aikatar tallaf, walwala da jin dadin al'umma, a ranar Talata, ta bayyana cewa gwamnatin Shugaba Buhari ta kashe N4.6billion don horas da matasan N-Power.
A yau ne muka samu labarin cewa, mataimakin shugaban kasar Najeriya zai shilla kasar waje domin halartar wani taron kasuwanci da za a gudanar a kasar Vietnam.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Babagana Monguno mai ritaya ya ce za su lamunci ayyukan gwamnoni masu amfani da 'yan daba yayin kamfen ba.
Gwamnatin tarayya ta bakin karamin Ministan kudi, Agba, ya sanar da cewa gwamnatocin jihohi ne suka saka ‘yan Najeriyaa cikin kungurmin fatara dake karuwa.
Daraktan bangaren ayyukan kudi na Babban bankin Najeriya, ya bayyana cewa sun samu takaitaccen lokaci don sauya fasalin Naira, dalilin da yasa suka yi gaggawa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari