Gwamnatin Najeriya
A 2023, wayoyi su kara tsada a Najeriya domin mun fahimci akwai yiwuwar maido tsarin karbar harajin sadarwa daga kamfanonin da suke aiki a Najeriya a duk wata.
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranakun 26 da 27 ga watan Disamban 2022 a matsayin hutun kirsimeti da Boxing day, sai kuma ranar 2 ga watan Janairu sabon shekara
A yau ne Shugaban Najeriya watau Muhammadu Buhari ya amince da nadin Malam Shekarau Dauda Omar da Mabel Ndagi a matsayin manyan Darektoci a bankin BOI na kasa.
A jiya aka fahimci Shugaban kasa zai ci bashin N800bn duk da ana bin Najeriya bashin N22.57tn a gida. Za a karbo sabon bashin ne saboda ambaliyar ruwan sama.
Yayin da aka kaddamar da sabon kudi a Najeriya, mutane sun shiga mamakin yadda kudaden bogi suke fara yawo a kasar duk kuwa da cewa an yi kudin da tsaron gaske.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana taimakawa iyayen dalibar makarantar Dapchi dake hannun yan ta'addan Boko Haram bayan shekaru biyar yanzu da sace ta.
Gwamna Ademola Adeleke ya yi bayanin abin da ya sa Jami’an DSS su ka rabu da shi. Ana raya cewa DSS sun janye jami’ansu ne saboda Gwamnan ya ci masu mutunci.
Gwamnatin jihar Delta a Kudancin Najeriya ta kwace wasu filaye, lamarin da ya kai ga mutuwatr akalla mutane 10 biyo bayan samun bugun zuciya, inji majiyarsu.
Ademola Adeleke ya ce ana bin Gwamnatin jihar bashin N400bn. Gwamna Gboyega Oyetola ne ya laftowa Jiharsa bashin Naira Biliyan 18 da ya rasa zaben tazarce.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari