Gwamnatin Najeriya
Ministan cikin gida Rauf Aregbesola ya bayyana cewa yanzu kowace jiha za ta rika kula da abinci da kuma makwancin fursunoninta ba gwamnatin tarayya ba. Ya ce
Ganin cewa ‘yan kwanaki su ka rage Bola Tinubu ya karbi ragamar shugabanci, an fara tattaro nasarorin da gwamnatin Muhammadu Buhari ta samu a shekaru takwas.
Gwamnatin tarayya ta na cigaba da bada kwangiloli duk da kwanakin kadan suka ragewa Muhammadu Buhari a karagar mulki, an ji abin da ya sa ake tafiya a haka.
Wani mai haya ya maka mai gidan da yake haya, Ganiu Tajudden a kotu bisa zargin watsar masa da kaya da ya yi ba tare da ya ba shi lokaci ba, ya ce abi kadunsa.
A shirye-shiryen barin gidan gwamnati da suke ta yi, uwargidan shugaba Muhammadu Buhari mai barin gado wato Aisha Buhari ta zagaya da matar Tinubu Sanata Olurem
Shugaban Najeriya yana so Sanatoci su sake amince masa ya karbo $800m. Za ayi amfani da bashin da za a karba daga bankin Duniya domin taimakawa miliyoyin mutane
Babatunde Fashola ya yi bayanin alheran da ma’aikatarsa ta kawo. Ministan ayyuka da gidaje ya ce a shekaru shida, sai da su ka nemawa mutane 380, 000 aiki.
Hukumar lafiya ta duniya ta bayyana yadda aka yi nasarar kawo karshen annobar Korona da ta addabi duniya a shekarun da suka gabata kadan da suka dame wa kowa.
Matar tsohon shugaban kasan Najeriya ta bayyana cewa, mijinta ba dan rashawa bane, kuma bai neman mata hakazalika baya shan giya ko aikata wata alfasha a kasa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari