Gwamnatin Najeriya
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ya cikawa ƴan Najeriya alƙwarin kawo canjin da ya ɗaukar mu su. Shugaban ƙasar ya bayyana hakan ne a Abuja.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai tafi birnin Landan domin halartar bikin nadin sarautar sarki Charles na III, ana saran shugaban zai tafi yau Laraba.
Fadar shugaban kasa ta bada sanarwa an yi waje da wanda yake jagorantar HYPREP. An kirkiro shi ne domin magance matsalar gurbata yankin Neja-Delta da sinadarai
An hana shigo da Indomie, sai an duba ko yana jawo ciwon kansa kamar yadda ake ryawa. Shugabar Hukumar NAFDAC ta kasa, Farfesa Mojisola Adeyeye ta shaida haka.
Ganin Muhammadu Buhari ya dare kan mulki a Mayun 2015, saura ‘yan kwanaki ya bar ofis, Femi Adesina ya fitar da takarda kunshe da cigaba da aka kawo a shekaru 8
Laftanat Kanal Nurudeen Alowonle Yusuf ya kama aiki a matsayin mai tsaron lafiyar zababben shugaban kasa, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu. Yusuf dan gidan sarauta ne.
Ranar 1 ga watan Mayu na kowanne shekara rana ce da aka ware don bikin ranar ma'aikata a duniya, ranar na da dimbin tarihi a kasashen duniya ciki da Najeriya.
Gwamnatin Najerya ta bayyana cewa, ya zame mata dole ne ta kashe kudaden da ta bayar a kwaso 'yan Najeriya daga kasar Sudan don kare lafiyarsu da dawowa gida.
An samu rudani game da halin da 'yan Najeriya mazauna Sudan ke ciki, an ce sun gagara dawowa saboda an gaza dauko su a lokacin da Buhari ya ba da kudi a yi.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari