Gwamnatin Najeriya
Hukumar samar da wutar lantarki ta Abuja (AEDC) ta karyata rade-radin da ake yadawa cewa tana shirin kara kudin wuta a watan Yuli mai kamawa saboda sauye-sauye.
Gwamnan jiar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi alkawarn sake gina shataletalen da aka rusa kusada gidan gwamnati saboda yanayin tsaro a wani wuri daban mafi tsaro.
Gungun matasa wadanda suka fusata sun cika titunan birnin Kano don nuna damuwarsu da kin jinin rushe-rushe da gwamnatin Abba Gida Gida jihar ke yi a kullum.
Abuja Electricity Distribution Company (AEDC) ya ce kudin wutar lantarki zai tashi daga ranar 1 ga watan Yulin 2023, farashin da aka saba sayen lantarki ya daga
Wata kotun tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta dakatar da gwamnatin jihar kan shirin ci gaba da rushe-rushe a jihar musamman akan hanyar BUK da ke birnin.
Hukumar Yaki da Shan Miyagin Kwayoyi, NDLEA reshen jihar Kano ta ce ta kwamushe mutane da dama a cikin shekara daya bisa zargin ta'ammali da kwayoyi a jihar.
Najeriya kasa ce mai yawan mutane da tafi kowace kasa yawan mutane a fadin Afrika. Ya batun likitoci? Mun tattaro rahoto kan manyan jihohin da suka fi yawan lik
Bola Tinubu ya kawo karshen rikicin da aka shekara ana yi a OAUTHC. Olayinka Oladiran Adegbehingbe ya zama sabon Shugaban asibitin koyon aiki na Obafemi Awolowo
An bukaci Bola Tinubu da kada ya nada wani ma’aikacin banki a matsayin sabon gwamnan CBN bayan dakatar da Godwin Emefiele, cewa ya nemi masanin tattalin arziki.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari