Gwamnatin Najeriya
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta ce ta yi jigilar maniyyata 67,000 daga cikin 73,000 ta bangaren da aka ware, ta shawarci mutane kan tsarin ajiya nahukumar.
A safiyar nan hotuna da bidiyo su ka tabbatar da Shugaban Najeriya ya wuce Faransa, Bola Ahmed Tinubu zai je babban taron da za ayi a birnin Faris a Turai.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya nada tsohon kwamishinan tsaron cikin gida na Nasir El-Rufai, Samuel Aruwan A matsayin shugaban Hukumar Kula da Birane (KCTA).
Prophet Jeremiah Fufeyin na cocin Christ Mercyland Deliverance Ministry ya fadi halin da yan Najeriya za su shiga a watanni shidan farko na gwamnatin Tinubu.
An tsige duka shugabannin da ke kula da ayyukan hukumomi, cibiyoyi da kamfanonin gwamnati. Bola Tinubu ya sallami daukacin wadanda Muhammadu Buhari ya nada.
Bola Tinubu Ya Nada Karin Hadimai, Hadiza Bala Usman da Musawa Sun Samu Shiga. Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume ya ce an canza har da shugaba kwastam.
Daga farko watan Yulin 2023, kudin wuta zai iya kara tsada a Najeriya saboda babban bankin kasa ya cire sabani a kasuwar canji, hakan zai jawo karin wahala.
Mutane sun shiga damuwa da tashin hankali bayan da aka wayi garin ranar Asabar da labarin tsintar wani jariri a kusa kango da ba a kammala ba a birnin Kaduna.
Alhaji Aliko Dangote ya rasa matakin farko a masu arzikin Nahiyar Afirka bayan da wani shahararren mai arziki na kasar Afirka ta Kudu Rupert ya karbi matsayinsa
Gwamnatin Najeriya
Samu kari