Gwamnatin Najeriya
An bayyana wasu ma'aikatu 10 a gwamnatin Shugaba Tinubu, a matsayin masu matuƙar muhimmanci ga ƴan Najeriya da nasarar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Za a ji wuraren aka yi sha mamaki a kan mukaman Ministocins. Muhammadu Badaru da Bello Mawalle ba su san ma’aikatarsu ba, Ministan ‘yan sanda bai da lafiya.
Ana da labari Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai rantsar da ministocin gwamnatinsa a ranar Litinin, mun kawo yadda aka canza fasalin ma’aikatun kasar nan.
Yanzu nan mu ke samun labari cewa Bola Tinubu ya rabawa Ministocinsa mukamai, An kirkiro sababbin ma’aikatu a Najeriya. An bar kujerar jihar Kaduna babu kowa,
Bola Tinubu ya dauki aro a wajen tsohon shugaban kasar, bai bada babbar kujerar Ministan fetur ba. A lokacin Muhammadu Buhari, shi ne babban Minista na mai.
Tsohon sarkin Kano, Sunusi Lamido Sunusi ya ce rashin shiga siyasa ba shi ya ke nuna mutane ba su san me su ke ba, ya ce dole a rinka magana a kan 'yan siyasa.
Gwamnatin tarayya ta karkashin BPE, za tayi gwanjon kayan gwamnati da nufin samun kudi. Dama Atiku Abubakar ya na da ra’ayin a cefanar da irinsu kamfanin NNPC.
Like Minds Forum of Nigeria ta ce Nasir El-Rufai ya ba tafiyar Bola Tinubu gudumuwa a zaben 2023. Kungiyar nan ta tsofaffin Kwamishononin Kaduna ta nemi alfarma
A yau ake jin Salihu Mohammed Lukman ya aika budaddiyar wasika zuwa ga shugaba Bola Ahmed Tinubu.Lukman ya jero abubuwan da yake gani kura-kurai ne aka soma.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari