Gwamnatin Najeriya
Ministoci biyar kacal za a nada daga Kudu maso gabas, alhali an warewa sauran yankuna kujeru da-dama. ‘Yan Majalisa su na so a kara yawan Ministoci zuwa 50.
Hukumar Kidaya ta Kasa ta bayyana cewa umarnin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu take jira domin fara aiwatar da aikin ƙidayar jama'a da gidaje ta shekarar 2023.
Ngozi Okonjo-Iweala da Farfesa Muhammad Ali Pate sun bayyana cewa shugaba Bola Tinubu ya san irin wahalar da ake ciki, kuma ya na kokari kawo sa’ida a Najeriya.
Abdulaziz Abdulaziz ya ce Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu tayi wa mutanen Arewa riga da wando, shugaban kasa ya warewa yankinsa tulin mukamai daga Mayu zuwa yanzu.
Tun da Ahmed Musa Dangiwa zai zama Minista, Gwamna Dikko Umaru Radda ya zabo wanda zai zama sabon Sakataren gwamnati, Abdullahi Garba Faskari zai zama SGS.
Ba bakon abu ba ne a tarihin Najeriya, an yi mutanen da su ka gaza zama Ministoci a gwamnati duk da shugaban kasa ya so ya nada su. Rahoton nan ya kawo wasunsu.
Meye kuka sani tsakanin Najeriya da Nijar wajen karfi da sauran abubuwan da ya kamata kowa ya sani? Mun tattaro muku bayanan da ya kamata ku sani game da kowa.
Zuwa yanzu an tantance kusan duka Ministocin. Mutum 2 su ka ragewa ‘Yan Majalisa, Sai ranar Litinin ne Festus Keyamo da Mariya Bunkure za su san makomarsu.
Bola Ahmed Tinubu zai zo da irin na sa tsare-tsaren na dabam. Za a ga sauye-sauye a Ma’aikatun gwamnatin tarayya zuwa lokacin da za a rantsar da Ministoci.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari