Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin jihar Kwara karkashin jagorancin Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq, ta jaddada matsayarta cewa ba zata gudanar da bikin murnar 1 ga watan Oktoba ba.
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin, 2 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin murnar zagayowar ranar ‘yancin kai. Bikin zai kasance irinsa na biyu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai karrama wasu jajirtattun mutane 11 a ranar bikin 'yancin kasar Najeriya da ke cika shekaru 63 da samun 'yanci.
Ranar hutun sabuwar shekara na daga cikin hutu 16 da yan Najeriya za su mora a shekara ta 2023, Gwamnatin Tarayya ta na sanar da hutu daga ma’aikatar cikin gida
Kungiyoyin kwadago sun umarci dukkan kawayensu da rassansu na jihohi su rufe harkokin tattalin arziƙin Najeriya daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba, 2023.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya sake maida martani mai ɗumi ga gwamnatin tarayya, yace yana da kwararan hujjoji da shaidun tattaunawar sirri da yan bindiga.
Alhaji Aliko Dangote ya tafka mummunar asara har Naira miliyan 525 a cikin sa'o'i 24 kacal wanda hakan ya saka shi mafi asara a Nahiyar Afirka gaba daya.
Shuaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin gyara kasar Najeriya ko da za a tsane shi a kasar, musamman wurin yakar talauci wanda shi ma ya taso a ciki.
Ghana ta kudiri aniyar taimakawa Najeriya da wutar lantarki bayan kasar ta fuskanci lalacewar wutar har sau biyu a cikin mako daya wanda ya yi sanadin daukewar wutar
Gwamnatin Najeriya
Samu kari