Gwamnatin Najeriya
Wata kungiya ta bukaci Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ya mika dajin Falgore ga Gwamnatin Tarayya don tabbatar samun kulawa ta musamman.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci masu zuba hannun jari 'yan kasar Qatar da su kwararo zuwa Najeriya domin zuba hannyaen jarinsu cikin kasar nan.
Za a ji Bola Tinubu ya gabatar da jawabin shiga sabuwar shekarar 2024. Shugaban kasa ya tabo batutuwa da yawa a jawabinsa, ya yi alkawarin kawo sauki
Gwamnatin tarayya tana kokarin ganin ta shawo kan matsalar karacin lantarki a kasar nan. Kamfanonin AEDC, IEDC da TCN sun batawa Minista rai a kan rashin wuta
Yayin da ake cigaba da saida da fetur a kan 700, amma asali farashin fetur ya rufe N1, 000. Matakai biyu da gwamnatin Bola Tinubu ta dauka suka jawo wannan.
Kungiyar NLC, ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya mayar da hankalinsa wajen magance tarin matsalolin da suka yi wa Najeriya katutu maimakon caccakar ta.
Gwamnatin Najeriya ta ci Binance tarar $10b bayan kama kamfanin da aika laifukan da taimaka wajen faduwar darajar Naira tare da jawowa kasar asara mai yawa.
Kwastam ta ce kusan N200m ake samu a kowace sa'a watau kusan N5bn kenan a wata daga tashar Apapa. Duk ranar Allah sai jami’an sun tatsi Naira Biliyan 4 a tashar.
An tsare wasu manyan jami'ai biyu na kamfanin Binance a Najeriya, a cewar Financial Times (FT), wata kafar yada labaran kasuwanci da ke Birtaniya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari