Gwamnatin Najeriya
Sakamakon dumbin bashin Naira biliyan 132.2 da kuma yunkurin cimma bukatun gida, Najeriya ta takaita tura wutar lantarki zuwa zuwa Benin, Niger, da Togo.
'Yan kasuwa a Arewacin Najeriya sun yi barazanar daina kai kaya Kudu saboda yadda aka jawo masu asara kwanan nan bayan samun tsaiko da aka yi a kasuwa.
An samu sabani tsakanin kungiyoyi biyu na 'yan awaren da ke neman a raba Najeriya gida biyu domin samun damar cin gashin kai sabanin haduwa wuri daya.
Gwamnonin Najeriya da minista Wike sun samu kara daga kungiyar SERAP kan yadda suke cin bashi ba tare da yiwa 'yan kasa bayanin yadda suka kashe wadannan kudaden ba.
Tsohon gwamna jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya ce mutuwar shugaban kasar Najeriya, Umaru Musa Yar'adua a ranar 5 ga Mayu, 2024 ta sauya siyasar kasar nan.
Ana neman mako guda da tashi taron tattalin arziki na WEF da aka yi a Riyadh. An dade da gama taro a kasar Saudi, babu duriyar shugaban Najeriya Bola Tinubu har yau.
Gwamnatin jihar Kano ta musanta cewa an harbi dan jarida a gidan gwamnati. Ta ce wani karfe ne ya soki dan jarida Naziru Idris Ya'u a hannu ba harsashi ba.
Wasu manyan Arewa sun soki shirin kafa sansanin sojin Amurka da Faransa a tarayyar Najeriya bayan an kore su daga kasashen Nijar, Mali da Burkinna Faso.
A yayin da Najeriya ke fama da hauhawar farashin kayayyaki, gwamnan CBN, Olayemi Cardoso ya ce akwai laifin gwamnatin tarayya da 'yan majalisu a tsadar kayan.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari