Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta bayyana kara harajin shigo da kayayyakin kasar waje Najeriya duba da yadda darajar Naira ta kara faduwa a kasuwar musayar kudade.
Mataimakin shugaban kasa, sanata Kashim Shettima ya bayyana cewa gwamnatin Bola Tinubu na kirkiro sababbin tsare-tsaren haraji ne domin gina Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya taya shugaban kasar Chadi, Mahamat Deby murnan lashe zabe inda ya yi masa alkawarin ba shi dukkan goyon baya a kasar.
Reno Omokri ya ce, gwamnatin Tinubu ta kawo ci gaba mai yawa a shekara daya fiye da abinda Buhari ya cimma cikin shakru 8 da ya yi yana mulkin Najeriya.
A cikin shekara 1, Shugaba Bola Tinubu ya ziyarci kasashe 14 a tafiye-tafiye 20 da ya yi zuwa kasashen waje. Mun tattara jerin ƙasashen da dalilin tafiye-tafiye.
Babban Bankin Duniya (WB) ya ce shirin gwamnatin tarayya na raba tallafi na musamman na N5000 ga talakawa bai yi amfanin komai ba wajen haɓaka tattalin arziki.
Shugaba Bola Tinubu ya karrama Sarkin Ijebu, Oba Sikiru Adetona da lambar girmamawa ta 'Grand Commander of Order of Nigeria', a yayin da ya cika shekara 90.
A yayin da 'yan Najeriya ke fama da tsadar rayuwa, shugaban kasa Bola Tinubu ya lashi takobin samar da isasshen abinci a Najeriya kafin wa'adin mulkinsa ya kare.
A yayin da kamfanin CCECC ya ce ya kammala hada layin dogo daga Lagos har zuwa Kano, ita kuma gwamnatin tarayya ce za a fara jigila kan titin a watan gobe.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari