Nade-naden gwamnati
Ofishin shugabar ma'aikatan gwamnatin tarayya ta kammala gwajin diraktoci daga ma'aikatun gwamnati daban-daban da suka nemi kuejrar zama akanta janar na tarayya
Babu adalci wajen yadda Shugaba Muhammadu Buhari yake nada mukamai a Gwamnatinsa. Olusegun Obasanjo ne ya fadi haka yana sukar Gwamnatin Buhari a wani taro.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya amince da da sake nada kwamishinonin hukumar ICPC 7 a karo na biyu, ya nemi Sanatoci su sahale masa a wani sako.
Muhammadu Buhari ya sake nada Bakatsine na 2 a kujerar Gwamnati mai tsoka a kwana daya. Hakan na zuwa ne bayan Lawan Sani Stores ya samu mukami a majalisar FIRS
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Lawal Sani Stores a matsayin mamba a kwamitin hukumar tattara haraji na kasa, FIRS, don maye gurbin Ado Danjuma da ya bar wurin
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya sallami kwamishina mai kula da harkokin addinai na jahar Kano, Dr Muhammad Adam kan rashin da'a da wasa.
Darekta a ofishin SGF, Willie Bassey ya fitar da sanarwa gwamnatin tarayya ta amince da nadin mukaman da aka yi a hukumomin FRSC da NLRC da River Basin na kasa
A makon da ya gabata ne Gwamnan Jihar Kuros Riba, Farfesa Ben Ayade, ya nada Malam Adamu Uba Musa, Bahaushe na farko a tarihi a matsayin Kwamishina a Jihar.
APC tana ganin ta kanta tun da ta rasa mulki a jihar Osun. Gwamna Ademola Adeleke ya bada sanarwar a dawo da motocin da aka karba a baya ba tare da ka’ida ba.
Nade-naden gwamnati
Samu kari