Nade-naden gwamnati
Gwamnatin tarayya ta fitar da N45bn, ta rabawa wasu daga cikin Gwamnonin jihohi. Ana maganar birnin Abuja da jihohi kusan 30 ne suka amfana da tsarin NG-Cares.
Injiniya Muazu Magaji ya shiga cikin wadanda suka yafewa Dr. Abdullahi Umar Ganduje, amma ba zai manta abin da ya faru da Gwamnan ya bada umarni a kashe shi ba.
An kori Abdulmumin Jibrin daga matsayin Darekta a Hukumar FHA mai kula da gidajen tarayya, ‘dan siyasar ya kauracewa aikinsa ba tare da kwakkwaran dalili ba.
Ana farautar wadanda Bola Tinubu zai ba mukami a Gwamnatinsa idan ya dare kan mulki. Wasu da ake kawowa a rai sun hada da Muhammadu Sanusi II ko James Faleke.
Yayin da abubuwa suke ƙara dagulewa jam'iyyar PDP, gwamnatin jihar Delta, ta tuge manyan hadiman siyasa shida daga muƙamansu kan rashin ɗa'a a bainar jama'a.
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya ƙara yin sabbin naɗe-naɗe dhida a gwamnatinsa yayin da ya rage watanni 2 ya miƙa mulki ga Bola Ahmed Tinubu.
Za a kashe kusan rabin Tiriliyan a kan kayan aikin jirgin kasan Maradi wanda an cetitin zai kunshi tashohi 15, kuma za a rika samun fasinjoji 9364 a duk rana.
Yayin da rage sauran watanni biyu da wasu 'yan kwanaki zangon mulkinsa ya kate, gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya naɗa wasu mutane 30 a matsayin hadimai.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya nemu sahalewar majalisar dattawa wajen naɗa mambobin majalisar gudanarwa na hukumar ajiyar inshora ta ƙasa watau NDIC .
Nade-naden gwamnati
Samu kari