Nade-naden gwamnati
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya raba mukaman ministoci 45 tare da raba musu ma'aikatu, harkar tsaro kadai za ta samu ministoci biyar a cikin wadanda aka nadan.
Majalisa ta yi amfani da bayanan tsaro ne wajen tantance Ministoci. Abdulrahman Kawu Sumaila ya ce ba majalisar tarayya hana Nasir El-Rufai zama Minista ba
Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya dakatar da tsoffin gwamnoni da suka hada da Wike, Matawalle, Badaru da sauransu daga karbar fansho.
An bayyana cewa zababbun ministocin shugaban kasa Bola Tinubu za su kashe naira biliyan 1.37 kan wajen kwana da sauran alawus da za su mora a wannan kujera.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da nadin sabbin manyan daraktocin kiwon lafiya guda 11 a cibiyoyin kiwon lafiya ta darakta a fadin kasar.
Shugaba Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin da ya nada ciki har da Abubakar Momoh daga jihar Edo, akwai abubuwa 10 da ba ku sani ba game da ministan matasa.
Gwamna Ademola Adeleke na Osun ya yi martani kan mukamin hadimi kan wurin ninkaya da ya bayar, sauran gwamnoni sun ba da mukamai irin haka na daban a jihohinsu.
Wata kungiyar arewa ta yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da majalisar dattawa da su gaggauta tabbatar da Mallam Nasir El-Rufai a matsayin minista.
Daniel Bwacha wanda ya kasance na hannun daman dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya soki yadda Shugaba Tinubu ya rarraba ma'aikatu ga ministoci.
Nade-naden gwamnati
Samu kari