Nade-naden gwamnati
Masu ruwa da tsaki a jam'iyyar APC da ke jihar Kaduna sun bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya maye gurbin Nasir El-Rufai a matsayin minista daga Kudancin Kaduna.
Ana da labari Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai rantsar da ministocin gwamnatinsa a ranar Litinin, mun kawo yadda aka canza fasalin ma’aikatun kasar nan.
Yanzu nan mu ke samun labari cewa Bola Tinubu ya rabawa Ministocinsa mukamai, An kirkiro sababbin ma’aikatu a Najeriya. An bar kujerar jihar Kaduna babu kowa,
Bola Tinubu ya dauki aro a wajen tsohon shugaban kasar, bai bada babbar kujerar Ministan fetur ba. A lokacin Muhammadu Buhari, shi ne babban Minista na mai.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai rantsar da sabbin ministocinsa a ranar Litinin, 21 ga watan Agusta, a cibiyar taro na fadar shugaban kasa, Abuja da 10:00am.
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya soki zabar tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle da Shugaban Kasa Bola Tinubu ya yi a matsayin ministan tsaro.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya shirya ba jam’iyya mai mulki hadin kai.
Al'ummar Musulmai a jihar Legas sun mamaye majalisar dokokin jihar don nuna rashin jin dadinsu a nuna wariya da aka yi a nadin mukaman Gwamna Sanwo-Olu Babajide
Tun dawowar mulkin dimukradiyya a shekarar 1999, gwamnatin Najeriya ta nada ministocin kudi guda takwas da su ka kware ta fannin sanin tattalin arziki a kasar.
Nade-naden gwamnati
Samu kari