Aikin Gwamnatin Najeriya
Bayan watanni 20 suna zaune a gida tun bullar cutar Korona a Najeriya, gwamnatin tarayya ta ce ma'aikata dake daraja Level 12 da abinda yayi kasa su koma bakin.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a yau Laraba 24 ga watan Nuwamba 2021, yana jagorantar taron majalisar zartarwa ta gwamnatinsa (FEC) a fadarsa dake Abuja.
Gwamnatin tarayya ta dawo rabon kudi N5,000 na shirin CCT na ma'aikatar jinkai da walwalan jama'a ga al'ummar Jihar Jigawa ranar Juma'a, 20 ga Nuwamba, 2021.
Abuja - Gwamnatin tarayya ta jaddada cewa duk ma'aikacin gwamnatin da bai yi rigakafin Korona nan da ranar 1 ga Disamba ba, ba zai samu damar shiga ofishinsa ba
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika bukatar tantance Farfesa Omotayo a matsayin sabon Darakta-Janar na Cibiyar Nazarin Siyasa da Dabaru ta NIPISS da ke Filat
Mukaddashin Kwanturola janar na hukumar shige da fice ya kame jami'ansa da kokarin aikata barna akansa. Sun nemi ya basu kudi cikin rashin sani basu san shi ban
Abuja - Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa daga ranar 1 ga Disamba, 2021, duk ma'aikacin gwamnatin da bai yi rigakafin Korona ba ba zai samu damar shiga ofis ba.
Likitoci mazauna Najeriya sun janye yajin aiki, wannan yasa gwamnatin Buhari ta ware wasu kudade a matsayin tukuici ga likitocin da suka hakura suka janye.
Gwamnan jihar Edo ya kirkiri hanyar gano kwazon kwamishinonin da ya nada ya kuma rantsar da su a yau Laraba. Ya bayyana hanyar da zai bi wajen gano kokarinsu.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari