Yan bindiga
Rahotanni sun tabbaar da cewa jagoran 'yan bindiga, Bello Turji ya koma sabon mafaka a gabashin Dutsin Birnin Yaro domin tserewa tsauraran farmakin sojoji a Fakai.
Bello Turji ya yi barazana ga mazauna kauyukan kusa da Shinkafi, yana cewa zai kai hare-hare ga masu zuwa kasuwa. Jami'an tsaro na ƙara zage dantse wajen kamo shi.
Gwamnan Anambra, Soludo, ya kaddamar da rundunar tsaro ta "Udo Ga-Achi" tare da bayar da kyautar Naira miliyan 5 ga masu bayar da bayanai kan 'yan ta'adda.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an yi nasarar kashe dan rikakken dan ta'adda, Bello Turji yayin da yaransa da dama suka jikkata a sabon harin da aka kai.
Jami'an tsaro da suka hada da 'yan sanda, sojoji, DSS da sauransu sun samu nasarar dakile wani harin 'yan bindiga a jihar Katsina. Sun kwato shanun da aka sace.
Wasu rahotanni sun ce rundunar sojoji ta ruguza wani ginin makaranta a kauyen Fakai a jihar Zamfara da ke Arewacin Najeriya da Bello Turji ke adana kayan abinci.
Bayan wani hari da aka kai gidan Malam Murtala Bello Asada, babban malamin Musulunci, Sheikh Musa Ayyuba Lukuwa ya yi martani inda ya shawarci al'umma.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya yi Allah wadai da harin da 'yan bindiga suka kai kan ma'aikatan lafiya a babban asibitin Kankara.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro a sassa daban-daban na kasar nan, sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda kusan 200 a fafatawar da suka yi.
Yan bindiga
Samu kari