Kashim Shettima
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin samar da ayyuka dubu 500 ga 'yan kasa da zarar an kammala kamfanin karafuna na Ajaokuta da ke jihar Kogi
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta damƙe wata yar shekara 23, Fiddausi Ahmadu, bisa zargin barazana ga rayuwar Ƙashim Shettima, Nasir Gawuna da Alƙalai
Kungiyar Dattawan Arewa, NEF ta yabawa Shugaba Tinubu kan nadin kakakinta, Dakta Hakeem Baba-Ahmed matsayin hadimin mataimakinsa, Kashim Shettima.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabbin hadimai manya da ƙanana a ofishin mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Ƙashim Shettima.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Hakeem Baba-Ahmed a matsayin hadimi ga mataimakinsa, Kashim Shettima a bangaren siyasa, wannan mukamin ya ba da mamaki.
Bola Tinubu ya zakulo Tope Fasua, ya aika shi ofishin Kashim Shettima a matsayin mai bada shawara. Fasua ya ce ai hidimtawa Ubangijinsa da matsayin.
Bola Tinubu ya aika Mataimakinsa ya wakilce shi a Cuba, shi kuma ya na UAE. Wannan ce tafiya ta hudu da Kashim Shettima zai yi tun bayan shigansa ofis.
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bayyana cewa a yanzu haka Najeriya na bukatar tsabar kuɗi har naira tiriliyan 21 domin magance matsalar karancin gidaje.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya, ta sanar da karbo rancen kuɗaɗe har dala miliyan 163 domin bunƙasa noman alkama a ƙasa baki ɗaya. Kashim Shettima ne ya bayyana.
Kashim Shettima
Samu kari