Aiki a Najeriya
Wani dan sanda da aka kama yana busa taba a bainar jama'a, zai iya shiga cikin babbar matsala idan har abin da 'yan sandan Najeriya ke fada ya zama gaskiya.
Hukumar ta kara da cewa akwai sama da cibiyoyi 150 a kasashe 40 na waje domin yin wannan rajista ta NIN. An fara rufe layukan jama'a saboda rashin lika NIN dins
A daren yau Juma'a ne a kwamitin ganin wata na kasa ya bukaci musulmai a Najeriya su fara duban jinjirin watan Ramadana na wannan shekara, inda ake jira...
Kotun mai mambobi uku a karkashin jagorancin Thomas Okosun, ta bayar da wannan umarni ne biyo bayan wata karar da lauya Festus Onifade ya gabatar a madadin sa
Wani dan jarida ya shiga jimami yayin da wasu bata-gari suka sace masa mota a gaban sakateriyar jam'iyyar APC da ke jihar Kaduna. Ya bayyana yadda lamarin ya fa
Wani fasinja ya cika da mamaki bayan da wani abin da ya manta a cikin keken napep ya dawo hannunsa sanadiyyar direban keke napep mai kyawun zuciya da gaskiya.
Majalisar ta yi imanin cewa hakan zai zama hanyar karfafa kwarin gwiwa ga daliban Najeriya da kuma baiwa wadanda suka kammala karatu damar kara kaimi a karatuns
Hukumar EFCC, a cikin wata sanarwa a ranar Litinin, ta sanar da kama mutumin, Osondu Victor Igwilo, a wani dakin taro da ke unguwar Sangotedo a Legas, a yankin
Hukumar NDLEA ta kalubanci batun ba da belin Abba Kyari, inda hukumar tace tana tsoron Kyari ya tsere bayan samun beli daga kotun da ake shari'ar safarar kwaya.
Aiki a Najeriya
Samu kari