Aiki a Najeriya
Kalamai da dama sun biyo bayan labarin cewa gwamnatin Birtaniya na neman iyalan wasu yan Najeriya da suka mutu a kasar suka bar makudan dukiya babu magada.
Yanzu muke samun labarin cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Manjo Janar Barry Ndiomu (Mai Ritaya) a matsayin sabon mai kula da shirin Amnesty....
Farfesa 'yar Najeriyar nan dake zaune a Amurka da ta yi fatan mutuwa mai radadi ga sarauniyar Ingila ta bayyana cewa, rayuwarta na cikin matsanancin hali...
Kamfanin Apple ya sanar da fito da jerangiyar sabbin wayoyin IPhone 14 dke da wasu abubuwa masu ban mamaki da karin amfani ga masu amfani da ita a kullum...
Akwai yiwuwar a samu matsala a babban zaben 2023 yayin da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta sanar da sabon tsaiko a shafinta na duba sakamako.
Idan baku manta ba, ASUU dai ta shiga yajin aikin ne tun ranar 14 ga watan Fabrairun bana, inda ta kora dalibai gidan iyayensu tare da maida su 'yan zaman banza
Kamfanin Twitter ya goge wani rubutun farfesa Uju Anya, malama a jami’ar Carnegie Mellon ta Amurka, kan martaninta ga rashin lafiyar Sarauniyar Ingila Elizabeth
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas, ya yi sabbin nade-nade 11 a ma’aikatan gwamnatin jihar ta Legas a yau Alhamis 8 ga watan Satumban wannan shekarar.
Malamai da masu tsokaci sun yi ca kan wakar, inda suka zargi Gwanjo da kawo wani sabon salon bata tarbiyya da kawo tsaiko ga al'adar Mallam Bahaushe a yanzu.
Aiki a Najeriya
Samu kari