Zaben Shugaban kasan Najeriya
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya yi kira da ɗaukacin yan ƙasa da zasu tura wa ɗan takarar jam'iyyar LP, Peter Obi, kuri'unsu domin ba zai basu kunya ba.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP na iya rasa jihar Kano a babban zaben 2023, saboda rikicin da ya dabaibaye babbar jam’iyyar adawar.
An yi kira da cewa a kafa gwamnatin wucin gadi bayan wa'adin mulkin Shugaba Muhammadu Buhari ya zo karshe a 2023. Babban lauya kuma dattijon kasa, Afe Babalola,
A watan Junairun 2023, Sanata Rabiu Kwankwaso mai neman zama shugaban Najeriya a karkashin NNPP zai tafi kasar Birtaniya domin ya yi bayani a Chatham House.
Bola Tinubu ya hakikance a kan janye tallafin man fetur, lita zai iya haura N400 a Najeriya. NNPCL da 'yan Kasuwa su na lissafin yadda farashin zai tsaya a N148
A jiya Malam Garba Shehu ya tabbatar da cewa mai gidansa watau Muhammadu Buhari yana tare da Bola Tinubu, kuma zai taya shi yin kamfe domin ya zama magajinsa.
A jiya, Kwamishinan zabe na Imo, Farfesa Sylvia Uchenna Agu ya sanar da cewa an kawo masu hari. An kai wa Ofishin INEC hari a karo na 4 cikin kwana 20 a jihar.
A lokacin da wasu ke cewa Yemi Osinbajo bai goyon bayan Bola Tinubu/Kashim Shettima sai ga shi Mataimakin Shugaban kasa ya sa labule da Bola Tinubu da Shettima.
Kwamitin kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ta bakin Hannatu Musawa, tace sadaka ne ba cin hanci ba kudin da Tinubu ya bawa wani a bidiyo.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari