Zaben Shugaban kasan Najeriya
Yan takarar siyasa na gwamna da shugaban kasa mata a Najeriya sunce zasu fi takwarorinsu maza lasa ya yan Najeriya romon demokradiyya idan an zabe su zaben 2023
Abokin takarar mai neman zama shugaban kasa a inuwar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, wato Isaac Idahosa, yace batun haɗa maja ta kare sai dai kofarsu a bude take.
Shugaban INEC na kasa, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce hare-hare da ake kai masu da kuma sayen kuri’u za su iya kawo barazana a zaben 2023 da hukumar za ta shirya.
Efosa Osadebamwen, wani yaro mai shekaru 10 a duniya ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi zai iya magance matsalolin kasar.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, ya bayyana cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bashi tabbacin gudanar da zabe na gaskiyaa.
Charles Aniagwu, kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na PDP, ya ce Atiku Abubakar zai lallasa Bola Tinubu na APC da Peter Obi a kudu maso gabas.
Rabiu Kwankwaso ya bayyana jam'iyyar APC mai mulki da PDP mai adawa a matsayin matattun jam'iyyun siyasa da babu abun kirkin da za su tsinanawa yan Najeriya.
A wata hira da aka yi, an ji asalin abin da ya sa Shugaban NNPP ya yi murabus daf da zabe. Ben Kure ya yi karin-haske a kan sabaninsa da Sulaiman O. Hunkuyi.
Rahoto ya zo cewa ‘Yan siyasa da-dama daga jihar Ekiti sun yi watsi da nada su da aka yi a cikin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari