Zaben Shugaban kasan Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba 'yan Najeriya shawarin su zabi Bola Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Ya bayyana dalilai da ya kamata kowa ya duba ya zabe shi.
Shugaban hukumar zaɓe ta kasa mai zaman kanta, Farfesa Mahmud Yakubu, ya jaddada cewa babu wafa fargaba, zabe zai tafi kamar yadda hukumar ta tsara a gaba.
Tsohon dogarin tsohon shugaban kasa kuma ɗan takarar kujera lamba daya a zabem 2023 karkashin AA, Hamza Al-Mustapha, ya musanta labarin cewa sun yi maja da PDP.
Ƙungiyar dattawan Arewa ta nesanta kanta da marawa takarar Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP baya. Ƙungiyar tace bata da wani ɗan takara a babban zaɓen 2023.
Muhammadu Buhari ya yi maganar shirin kawo Gwamnatin rikon kwarya a maimakon zabe a 2023. Hadimin Buhari ya karyata zargin Nasir El-Rufai da Abdullahi Ganduje.
An dai hangi Usman Alkali Baba da wasu manyan jami'an ƴan sanda na gumu ne wajen ɗaukar horon harbin bindiga domin shirin kota-kwana tare da ujila domin zabe
Za a ji yadda wani Bayahude da yake garin Tel Aviv ya yi aikin kashewa Muhammadu Buhari. Wani Attajiri da yake kaunar Goodluck Jonathan ya dauki hayar kamfanin.
Kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar zaben bana ya samu tasgaro yayin da kowa ke jiransa. Rashin kudi ne zai jawo matsala.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya bayyana cewa shi baya yiwa Bola Tinubu aiki kuma baya yin adawa da dan takarar shugaban kasar na APC gabannin babban zabe.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari