Zaben Shugaban kasan Najeriya
Jihohin da suka yi zarra da sakaci wajen yawan mutanen da suka karbi katin zabe daga INEC, kason wadanda ba su karbi PVC da Hukumar INEC ta buga ba su kai 7% ba
Shugaban Amurka Joe Biden ya mika sako ga yan Najeriya, ya ce sun cancanci su zabi wanda zai jagorance su, ya kuma yabi yan takara kan yarjejeniyar zaman lafiya
Hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) ta saki adadin yawan masu da za su kaɗa ƙuri'a zaɓen Najeriya. INEC ta fitar da adadin ne ana saura kwana biyu a fara zaɓe.
Rundunar soji Najeriya ta fadi matakin da za ta dauka kan dukkan wadanda ke shirin kawo tsaiko a zaben 2023 da ke tafe a jibi ga mai rai. Ta fadi komai na zabe.
Wani fitaccen lauya masanin harkokin doka, Ridwan Oyafajo, ya ce mai yuwuwa tarihin Atiku na faɗuwa a zabe ya ci gaba da bibiyarsa har a zaben ranar Asabar.
Jam’iyyun siyasa da suka hada da ZLP, NRM, APP, APM da sauransu sun ayyana goyon bayansu ga Tinubu a wani taro da aka yi a yau Alhamis, 23 ga watan Fabrairu.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, motocin da suka dauko kayan aikin zabe a jihar Kuros Rbas sun lalace yayin da za su kai kaya wani yankin jihar da ke Kudu.
Yayin da ake shirye-shiryen shiga lokacin babban zaben Najeriya, wani mafarauci ya bankado tulin dubban katunan zabe da aka boye cikin jaka a jejin Anambra.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ’yan takarar da za su fafata a dukkan matakai da su garzaya kotu idan basu gamsu da sakamakon zaben hukumar INEC ba.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari