Zaben Shugaban kasan Najeriya
Wata kungiya ta Shugabannin NNPP ta jefi Rabiu Musa Kwankwaso da zargin laifuffuka iri-iri. Shugabannin NNPP sun huro wuta, sun bukaci Kwankwaso ya bar Jam’iyya
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaben shugaban kasa a Najeriya ta ce nan ba da jima wa ba zata sanar da ranar yanke hukunci kan ƙarar da Peter Obi ya shigar.
Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban ƙasa a Najeriya ta ajiye yanke hukunci kan ƙarar da Atiku Abubakar ya kalubalanci nasarar Tinubu a babban zaben 2023.
Bola Tinubu ya yi jawabi a matsayin shugaban Najeriya kan halin da kasa ta ke ciki, za a taimakawa kamfanoni, manoma da masu bukatar motocin hawa cikin sauki.
Peter Obi yana karar zaben 2023 a kotu, Charley Boy ya ce zai fito zigidir a Legas muddin Peter Obi ya kai labari, mawakin yana sa ran a ruguza nasarar APC.
Primate Elijah Ayodele na cocin INRI Evangelical Spiritual ya bayyana abun da Allah ya fada masa game da sabbin ministocin da shugaban kasa Bola Tinubu ya zaba.
Ana ba shugaban kasa ciwon kai game da wadanda zai ba mukamai a gwamnatinsa. Tsofaffin Gwamnonin APC sun hurowa Bola Tinubu wuta da aski ya zo gaban goshi.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana cewa yan Najeriya za su yi rawan murna a titi idan kotu ta soke nasarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa.
Lanre Isa-Onilu ya fadi dalilin da ya jawo Abdullahi Adamu ya rasa kujerarsa a APC tun daga gaza cigaba da sasanta ‘yan jam’iyya zuwa rikici da shugaban kasa
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari