Zaben Shugaban kasan Najeriya
Wani jigon APC a jihar Zamfara ya bayyana yadda Bola Tinubu yake da karimci a duniyar siyasa da kuma tattalin arziki. Ya ce Tinubu ne dan takarar da ya dace.
Dazu da yamman nan ne Alhaji Atiku Abaubakar yace magoya bayan APC ne suka aukawa tawagarsa. APC ta karyata Atiku, tace babu wanda ya kai wa ‘dan takaran hari.
Gwamna Nyesom Wike ya jadadda cewa shi da yan kanzaginsa adalci kawai suke bukata daga shugabancin jam’iyyar PDP da yin abun da ya kamata gabannin zaben 2023.
A jiya ne aka ji Gwamna Udom Emmanuel yace bai bar takarar Atiku/Okowa a Jam’iyyar PDP ba. Shugaban kwamitin neman takaran shugaban kasar ya yi wannan jawabi ba
Lauyan Incorporated Trustees of Kingdom Human Rights Foundation International ya roki kotu ta hana Bola Tinubu shiga zaben 2023, an fara sauraron karar a Abuja.
Babbar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa a kasar nan ta tabbatar da cewa dan Igbo ne zai karbi mulki bayan Atiku Abubakar ya kammala wa’adinsa.
Femi Fani-Kayode, jigon jamiyyar All Progressives Party, APC, ya zargi Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na PDP da alaka da yan ta'ada dake kisa a arewa.
Rabi'u Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na NNPP a zaben 2023 yace zai yi sulhu da kungiyar IPOB da sauran kungiyoyin yan bindiga idan ya zama shugaban kasa.
Udom Emmanuel na kuka a kan rashin kudin yi wa Atiku Abubakar kamfe da kyau. Takarar PDP na shugaban kasar tana ganin matsala saboda yadda aka ki fito da kudi.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari