Zaben Najeriya
Jam'iyyun siyasa tare da 'yan takara sun mika korafi inda suke kalubalantar nasarar dan takarar jam'iyyar All Progressives Grand Alliance, APGA, Farfesa Soludo.
Shugaban ƙasa, Muhammdu Buhari, ya aike da wasika ga hukumar zabe mai zaman kaɓta ta kasa INEC, yana neman shawararta kan sabon dokar zaɓe da aka tura masa.
Daya daga cikin dattawan Najeriya masu sharhi kan lamuran yau da kullum, Alhaji Tanko Yakassai, ya bayyana abinda ya tattaina da Asiwaju Bola Tinubu lokacin da.
Minista. sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Farfesa Isa Ali.Ibrahim.Pantami, ya nesanta kansa da fastocin da ake taɗa wa na takarar shugaban kasa .
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, kuma babban jigo a jam'iyyar PDP, Attahiru Bafarawa, ya bayyana cewa ba zai sake neman zama shugaban ƙasan Najeriya ba har abada.
Sarakunan gargajiya sama da 300 daga kudu maso yamma ne ke goyon bayan takarar tsohon gwamnan jihar Lagas, Sanata Bola Tinubu, a zaben shugaban kasa na 2023.
Kungiyar yankunan arewa a kasar Ibo sun bayyana goyon bayansu kan zaman shugaban kasan Najeriya na a shekarar 2023 daga kabilar Ibo da ke kudancin kasar nan.
Manyan kungiyoyi daga yankin kudu da kuma arewa ta tsakiya sun yi kira da a baiwa ɗan Igbo shugabancin Najeriya domin kawo ƙarshen yan fafutukar aware a ƙasa.
A jiya Saif al-Islam Gaddafi ya yi rajista a matsayin ‘dan takara a zaben shugaban kasa a Libya. Saif Al-Islam zai gwabza da su Firayim Minista, Hamid Dbeibah.
Zaben Najeriya
Samu kari