Zaben Najeriya
Hukumar shirya zaben kasa mai zaman kanta watau INEC a ranar Asabar ta sanar da sabbin ranakun gudanar da zaben shugaban kasa, gwamnoni da yan majalisu a 2023.
‘Yar takarar shugaban kasa mai shekaru 102 da haihuwa ta bayyana yadda ta gama shirin ta tsaf na mulkar kasa yadda za ta kawo tarin ci gaba, The Punch ta ruwait
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sa hannu kan sabuwar dokar zabe ta kasar wadda aka dauki tsawon lokaci ana ka-ce-na-ce a kai, a ranar Juma'a, 25 ga Fabrairu.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar da sakamakon zaɓen kananan hukumomi da ya gudana a jihar Enugu, tace PDP ce ta samu nasara a dukkan kujerun da aka fafata.
Kimanin mutane biyar sun rasa rayukan su lokacin da yan bindiga suka kai farmaki a wuraren zabe guda biyu yayin gudanar da zaben karamar hukumar jihar Enugu.
Tsohon mai bai wa Shugaban Kasa shawara kan al’amuran Majalisar Wakilai, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya ce sabuwar kungiyar TNM za ta sama wa yan Najeriya mafita.
Tsohon gwamnan Jihar Legas, Bola Tinubu ya yi fashin baki dangane da maganarsa sa aka sauya wacce ya ce a shirye ya ke da ya yi komai don burinsa na hawa kujera
Gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun bayyana goyon bayansu tare da amincewarsu da sabuwar ranar da aka zaben shugabannin jam'iyyar na kasa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya yi watsi da fargabar da ake yi na cewa Najeriya za ta rabu bayan babban zaben shekarar 2023, rahoton
Zaben Najeriya
Samu kari