Zaben Najeriya
'Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sha alwashin tabbatar da dawowar zaman lafiya a Yobe idan an zabe shi. Zai bude iyakokin kasar.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa yana fatan a yi zaben 2023 kuma kada a samu dalilin daga shi saboda duniya duk Najeriya take kallo.
Henry Ude, da aka fi sani da Ajim Best, jigon jam'iyyar Labour a Ebonyi ya fita daga jamiyyar ya koma jam'iyyar PDP yana mai cewa ita za ta yantar da jihar
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya, INEC, ta bayyana cewa za ta kashe na'uarar BVAS daga ofis dinta idan yan daban siyasa sun sace na'urar don magudi.
Yan kwanaki 17 kafin babban zaben kasa na 25 ga watan Fabrairu, shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, Mahmood ya ce za a yi zabe kamar yadda aka tsara.
A yanzu haka, shugaban hukumar zabe (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, na cikin ganawa da majalisar zartaswa karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya yi ikirarin cewa wasu mutane makiya dimokradiyya ne ke son kawo rudani.
Gabannin babban zaben Najeriya da za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu, gwamnan babban bankin Najeriya ya saka labule da shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC).
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023, ya ce ya dogara ga Allah ne don samun nasara a zaben. Ya bayyana hakan ne a Abuja
Zaben Najeriya
Samu kari