Zaben Najeriya
Kwamishinan Zabe na INEC a Jihar Osun, Farfesa Abdulganiy Raji, ya bayyana haka a lokacin da yake magana a gidan Talabijin na Channels Television na Daily Su.
Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Kenneth Okonkwo, ya fice daga jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki kan matakin tikitin takarar shugaban kasa na.
Bayan Tinubu ya yi wannan sanarwar, 'yan Najeriya zasu so sanin karin bayani game da wannan 'dan siyasan haifaffan jihar Borno. Shettima makusancin Tinubu ne.
Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a zaben 2023 ya kare zabinsa na Sanata Kashim Shettima a mats
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ce ta tsaya kan rahotannin da ta samu daga ofisoshinta na jihohi dangane da zaben fidda gwani na jam’iyyar..
Jihar Legas - Sanata Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC a zaben 2023 ya yanke shawarar akan wanda zai zaba a matsayin abokin takarars
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar African Action Congress, Omoyele Sowore, ya ce gwamnatinsa za ta binciki gwamnatocin baya idan aka zabe shi shugaban kasa
Abuja - Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Tinubu, na kan hanyarsa ta dawowa Najeriya daga kasar Faransa. Rahoton P.
Peter Obi ya maida martani ga Rabiu Musa Kwankwaso. ‘Dan takarar shugaban kasar na LP ya ce siyasar kabilanci ya jefa kasar nan a irin halin da ta ke ciki.
Zaben Najeriya
Samu kari