Zaben Najeriya
Za ku ji Gwamnonin jihohi fiye da 20 da suka taba rasa takara a kan mulki. Daga cikinsu akwai Gboyega Oyetola, Akinwumi Ambode, da su Rabiu Musa Kwankwaso.
Zababben gwamnan Jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke, ya yi wa mutanen Osun alkawarin cewa ya shirya yi musu hidima. Yace ya san kallubalen da jihar ke fuskanta
Abuja - Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce bai zabi Nyesom Wike, gwamnan Rivers, a matsayin abokin takararsa ba, saboda yana son.
Za a ji Yadda 'Dan takaran AAC, ya yi wa Atiku Abubakar kaca-kaca a Twitter. Sowore ya yi wa Peter raddi a dandalin Twitter. Hakan na zuwa ne bayan dauke wuta.
Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN, a ranar Laraba ta nesanta kanta daga Bishop-Bishop da suka hallarci kaddamar da dan takarar mataimakin shugaban kasa na APC,
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta mika takardar shaidan nasarar cin zaɓe ga Ademola Adeleke, zabeben gwamnan Jihar Osun kuma ɗan takarar jam'iyyar PDP mai ha
Shugaban hukumar zaɓe na Akwa Ibom ya nemi yan majalisu su sanya hukuncin haramta wa yan siyasa shiga zaɓe na tsawon rayuwa idan aka kama su suna sayen kuri'u.
A jiya ne aka ji Shugaban hukumar INEC na kasa, Farfesa Mahmood Yakubu ya yi alkawarin zaben 2023 zai zama mafi kyawun zaben da aka taba yi a tarihin kasar nan.
Reshen matasa na Kungiyar Kirista ta Najeriya, YOWICAN, ta Arewa maso tsakiya ta yi roko ga Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC, ta tsawaita kwanakin rajistan ka
Zaben Najeriya
Samu kari