Zaben Najeriya
Dan shekara 33 da ya kayar da kakakin majalisar dokokin jihar Yobe, Lawan Musa Majakura, ya bayyana cewa an masa tayin naira miliyan 100 don ya janye takararsa
Dan majalisar tarayya mai wakiltan mazabar Ikwo/Ezza ta kudu, Kwamrad Chinedu Ogah (OON), ya bayyana cewa shugaban INEC ya ciri tuta kan gudanarwar zaben 2023.
Tarihi ya nuna cewa galibi shugabannin Najeriya da ke kan mulki ba su cin akwatunan zabe da ke fadar shugaban kasa wato Aso Rock duk da kasancewarsu kan mulki.
Za a ji a makon gobe ne ‘Yan takaran da suka yi nasara a zaben Majalisa za su samu satifiket a jihohinsu, haka abin yake ga zababbun Gwamnoni da mataimakansu.
Yusuf Haruna, fitaccen jarumi, mai wasan barkwanci kuma mawaki a Kannywood da aka fi sani da Baban Chinedu ya ce ba hannun Kwankwaso a harin da aka kai masa.
Zaben Kano, Ogun Da Kaduna Ya Kamata Hukumar Zabe Ta Kasa INEC su Duba Sakamakon da Suka Ayyana Abba Kabir Yusif A Matsayin Zababben Gwamnan Jihar Kano Mai Jira
A yau Juma'a 24 ga watan Maris ne kotun daukaka kara dake zamanta a FCT ta yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Osun inda ta bawa Ademola Adeleke na PDP nasara
Masu zanga-zanga a birnin tarayya Abuja na neman shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, yayi murabus daga muƙamin sa.
Kotun daukaka kara na zaben gwamnan a jihar Osun ta yanke hukunci inda ta jadada nasarar Ademola Adeleke. Kotun ta jingine hukuncin baya na soke nasarar Oyetola
Zaben Najeriya
Samu kari